- Genre:Hip Hop & Rap
- Year of Release:2023
Lyrics
Ya Allah Uba na Sama
Adduan Mu ya kawo Nasara
Ka raba Mu da yan matsala
Yan gulma, yan Magana
Ya Allah ka ba Mu iri,
Mu yi shuki da babu iri,
Shukin ya ba da ciki
A hawaye ka ba Mu kidi
Sha shayi da buzaye
Ka taba mana Mugaye
Ka raba Mu da guntaye
Da barayi da tsuntsaye
see lyrics >>Similar Songs
More from Spokesman
Listen to Spokesman Amin MP3 song. Amin song from album Amin is released in 2023. The duration of song is 00:02:24. The song is sung by Spokesman.
Related Tags: Amin, Amin song, Amin MP3 song, Amin MP3, download Amin song, Amin song, Amin Amin song, Amin song by Spokesman, Amin song download, download Amin MP3 song
Comments (1)
New Comments(1)
linsonp9w1k
Mu kam muna aikin ka, Allah ka yi aikan ka..... An inspiring work to end the year...