
Mai Martaba
- Genre:Afropop
- Year of Release:2017
Lyrics
Mai Martaba - Fadar Bege
...
Annabi ni inah gaida Kai kataka lafiya shugabah.
Farko rqbbqna zansaka allah ban dubun natsuwa laifinq danai dayawa sarkina kamin afuwa
allah dan isar annabi baitocin dashi zanyiwa duk matsayayin da duk mai Fada bai gano hakikan Sa ba .
kara salati ya rabbana gun mahmudu mai martaba sarkin aljanu da mutum mai matsayin da bansanshibah .
allah har da alaye sahabbai ni bazan barsu sun fansa da rai da jiki dan kiyaye martabar shugabah .
sheikh tijjani har jiyelii sanku nake ba zan barku ba Sheikh barhama gausul azam ba zan so makiyin ku bah .
Jaggayya uban tafiya maulaya kasani ga bah .
In narke cikin Annabi inyi yaban da bansashi bah
Tunda nakare yin gaisuwa zan juya cikin baituka intayabo gurin annabi in Kira masa lafiya muntaka
In raira cikin nutsuwa in nanu tsa in dan haraka in tafada ina rangajii a sauka da Lfy shugabah
see lyrics >>Similar Songs
More from Fadar Bege
Listen to Fadar Bege Mai Martaba MP3 song. Mai Martaba song from album Dadin Duniya is released in 2017. The duration of song is 00:13:02. The song is sung by Fadar Bege.
Related Tags: Mai Martaba, Mai Martaba song, Mai Martaba MP3 song, Mai Martaba MP3, download Mai Martaba song, Mai Martaba song, Dadin Duniya Mai Martaba song, Mai Martaba song by Fadar Bege, Mai Martaba song download, download Mai Martaba MP3 song
Comments (209)
New Comments(209)
Asmau Zakario19pp
Fahd Jnr
Class ic
بسم الله الرحمن الرحيم ❤️ﷺ