Ikon Allah Ne ft. Hanga Rappers
- Genre:Hip Hop & Rap
- Year of Release:2023
Lyrics
Ikon Allah Ne ft. Hanga Rappers - K Bash
...
HIP HOP CONTROLLER K BASH CHALE ITS YOUR BOY HANGA KOMAI KAGANI DAGA ALLAH NE IKON ALLAH NE AIBAIGA GARIBA NAZAUNE INYAUGAKAINE GOBE GANAKANE DUNIYA MAKARANTANE AIFA BAWAJEN ZAMA BANE RABONA RABONANE RABONWANI BAZANCISHIBA IKON ALLAH NE KOMAI AI IKON ALLAH NE IKON ALLAH NE KOMAI AI IKON ALLAH NE IKON ALLAH NE KOMAI AI IKON ALLAH NE IKON ALLAH NEH KOMAI AI IKON ALLAH NEH BASUSON GANINMU ALLAH NEH YAYIMU MAIDUKA KATAIMAKEMU KASHAREMANA DAMUWARMU BASUSON GANINMU ALLAH NEH YAYIMU MAIDUKA KATAIMAKEMU KASHAREMANA DAMUWARMU IKON ALLAH SAIDAI KALLO MAKIYAN AINAMASU GWALO NIDA GAYUNANEH MUNBULLO HASKEN FARINWATANEH SHA KALLO ABOKI USE YOU TIME THE TIME IS COMING BEFOR YOU DEAD OK WAKE UP GO FIND ABOKINA ANYTHING IS TIME MALAMA NEMA KUDI KAN’ABUNSIYA YAZO DAKUDINA BANCINKANZO NEMANAKE KO GARIDAHAZO MALAM DUBA KAFANA BABU FASO RAYUWA BATADOREWA ABUN DUNIYA MAIKAREWA DUNIYA BUDURWAR WAWA DAUKATAKE TANA AJEWA Big Gee Banji Shine Sunana Kuma Central Bank Shine Gonana Rapping Nake Kamar Keken Dinki Ikon Allah Ne Da Kayan Aikin Gayu Ba Sisi Sai Shan Kebul Babban Yaya I past ur level Sparking Nake Kamar Ancire Rota Awajen Wanka Kukiran Ajeboter Haka Nake Ni Bana Canzuwa Zanene Akan Dutse Ni Bana Goguwa Ikon Allah Yasa Muke Sallah - Nida Abokina Hanga Ba Kila - Ikon Allah Yau Kaganni Da Mota, Bayan Gobe Kaga Nasai Helicopter Master Sunce Na Iya Nahuta, The Real Hammer Nazama Hip Hop Carpenter All I need in this life me and my fans Give them the jam bush the bush my guys A Fuska Anuna Ma So Na Kwarai A Zuciya Kamar Akasheka Sarai Hip-hop Music is legacy Kuma Subject Da Hausa is Darasi Ikon Allah Nida Aboki Hanga Muna Da Kai Sannan Akwai Mahanga Local Government A Kaduna Wai Sanga Muda Makiyanmu Akwai Katanga Haka Nake Ni Bana Moruwa Inzaka Soni Kasoni Badamuwa Inko Kabarni Aikaine Kake Ruwa Domin Punchlines Kawai Keta Karuwa IKON ALLAH NE KOMAI AI IKON ALLAH NE IKON ALLAH NE KOMAI AI IKON ALLAH NE IKON ALLAH NE KOMAI AI IKON ALLAH NE IKON ALLAH NEH KOMAI AI IKON ALLAH NEH BASUSON GANINMU ALLAH NEH YAYIMU MAIDUKA KATAIMAKEMU KASHAREMANA DAMUWARMU BASUSON GANINMU ALLAH NEH YAYIMU MAIDUKA KATAIMAKEMU KASHAREMANA DAMUWARMU
Similar Songs
More from K Bash
Listen to K Bash Ikon Allah Ne ft. Hanga Rappers MP3 song. Ikon Allah Ne ft. Hanga Rappers song from album Ikon Allah Ne is released in 2023. The duration of song is 00:03:11. The song is sung by K Bash.
Related Tags: Ikon Allah Ne ft. Hanga Rappers, Ikon Allah Ne ft. Hanga Rappers song, Ikon Allah Ne ft. Hanga Rappers MP3 song, Ikon Allah Ne ft. Hanga Rappers MP3, download Ikon Allah Ne ft. Hanga Rappers song, Ikon Allah Ne ft. Hanga Rappers song, Ikon Allah Ne Ikon Allah Ne ft. Hanga Rappers song, Ikon Allah Ne ft. Hanga Rappers song by K Bash, Ikon Allah Ne ft. Hanga Rappers song download, download Ikon Allah Ne ft. Hanga Rappers MP3 song