Kai Nakeso
- Genre:Soul
- Year of Release:2023
Lyrics
Kai ne la zubdar da ginin Ka
Kai ne Ka wanke zunubai na
Na duba sama da kasa ba wanda yake suna kamar ka
Ina da marmari ingan fuskar ka
Kai ne Ka duba rayuwa ta
Ka san damua na,da masaloli na
Kai ne Ka bani iko inyi nufin ka uba na, chika ni da ruhun Ka
Yesu rike ni Kai nakeso
Oh uba na kawo kai na, na kawo rai na kai nakeso kai nakeso oh
Oh uba na kawo kai na, na kawo rai na kai nakeso kai nakeso oh
see lyrics >>
Similar Songs
More from Alltimacy
Listen to Alltimacy Kai Nakeso MP3 song. Kai Nakeso song from album God Is Love is released in 2023. The duration of song is 00:05:31. The song is sung by Alltimacy.
Related Tags: Kai Nakeso, Kai Nakeso song, Kai Nakeso MP3 song, Kai Nakeso MP3, download Kai Nakeso song, Kai Nakeso song, God Is Love Kai Nakeso song, Kai Nakeso song by Alltimacy, Kai Nakeso song download, download Kai Nakeso MP3 song
Comments (2)
New Comments(2)
Emmanuel Abengowe
Emmanuel Abengowe
this is my favourite. so inspiring
[0x1f63f][0x1f63f][0x1f63f]