- Genre:Afropop
- Year of Release:2022
Lyrics
Kudi - Flyhil
...
Giya Musu Flyhil a Kan kida #INSTRUMENTAL Kudi Kudi tayi (eh) Kudi Kudi dadi (eh) Kudi Kudi tayi (eh) Kudi Kudi dadi (Kowa yenima Kudi) Kudi Kudi tayi (eh) Kudi Kudi dadi (eh) Kudi Kudi tayi (gege) Kudi Kudi dadi (kowa yenima Kudi) Allah ya bamu Kudi (Allah ya bamu kudi) Allah ka bamu Kudi (Allah ka bamu kudi) Sou mai dadi Sai da kidin (ai Sai da kudin) Ai hutu Sai de kudin (babah Sai da kudin) Allah ya bamu Kudi (Allah ya bamu kudi) Allah ka bamu Kudi (Allah ka bamu kudi) Sou mai dadi Sai da kudin (ai Sai da kudin) Ai hutu Sai de kudin Ka bamu kudi mu huta (ay) Hanya ba kyau mubi iska (haka) Muba da wuta ba canza giya (gegege) N kowa na da kudin Wazai taka (bas) Ai Wanda Ya taka shi Ya so (ay) Gani ga Mota,(ay) Sai wanda na so Zan tuka (ayii) Aikin da kudin, Sai wurin Da na so ai Zan huta (wayo) Muna Raye, geri Ya waye Shi ma damane (ay) Mai kudi shi na mai murya ko ba magana (haka) Mutani kirki Kadan ne kawai a titi (korai) Saini wahala saka Zauna da talakoki (ay ay ay) Dare da Rana a Kan aiki Abinci Sai an samu za aci Kowai na da masala abin a zafi Bama Magana kawai gudun zagi (ay) Magani Raina,(korai) Magani raini Sai Kudi (haka) Ibaka da shi, ibaka da shi ba San kaba (ah ah ah) Magani Raina Sai Kudi Nbaka da shi, Nbaka da shi ba San kaba Kudi Kudi tayi (eh) Kudi Kudi dadi (eh) Kudi Kudi tayi (eh) Kudi Kudi dadi (Kowa yenima Kudi) Kudi Kudi tayi (eh) Kudi Kudi dadi (eh) Kudi Kudi tayi (gege) Kudi Kudi dadi (kowa yenima Kudi) Allah ya bamu Kudi (Allah ya bamu kudi) Allah ka bamu Kudi (Allah ka bamu kudi) Sou mai dadi Sai da kidin (ai Sai da kudin) Ai hutu Sai de kudin (babah Sai da kudin) Allah ya bamu Kudi (Allah ya bamu kudi) Allah ka bamu kudi (Allah ka bamu kudi) Sou mai dadi Sai da kudin (ai Sai da kudin) Ai hutu Sai de kudin Hankali Ya tashi Rishin kudi Ya sa a ci bashi (woyo) Saurin tambiya bashi Lokocin biya ye zama aiki (haka) Remedy Magani kishi (ay) Allah Ka raba mu da bashi (ay) Allah Ka raba mu da babu (haka) Ika basu ba su a bamu Ka bamu Ka basu (Kai) Ka bamu Ka basu (ay) Su samu mu samu Su samu mu samu (ay) Kyakkyawan na haske wata (yeah) Tana sona ina son ta (haka) Ta ce iso ta Kara ibar ta ita ma haka (ay ay ay) Dadin so da kudi tunani ki kawai (eh kawai) Alhaji ya ganni da yarsa (yes) Ya ce zo kusa i gan Ka (zo zo zo) Ce wa Zan baka kudi Ka Berta Na Ce Bani kudi (ah) ifika kudi (ah) idawo idauke ta Na ce, na ce bani Kudi ifika Kudin idawo iduake ta (eh) Kudi Kudi tayi (eh) Kudi Kudi dadi (eh) Kudi Kudi tayi (eh) Kudi Kudi dadi (Kowa yenima Kudi) Kudi Kudi tayi (eh) Kudi Kudi dadi (eh) Kudi Kudi tayi (gege) Kudi Kudi dadi (kowa yenima Kudi) Allah ya bamu kudi (Allah ya bamu kudi) Allah ka bamu kudi (Allah ka bamu kudi) Sou mai dadi Sai da kidin (ai Sai da kudin) Ai hutu Sai de kudin (babah Sai da kudin) Allah ya bamu kudi (Allah ya bamu kudi) Allah ka bamu kudi (Allah ka bamu kudi) Sou mai dadi Sai da kudin (ai Sai da kudin) Ai hutu Sai de kudin
Similar Songs
More from Flyhil
Listen to Flyhil Kudi MP3 song. Kudi song from album Kudi is released in 2022. The duration of song is 00:03:38. The song is sung by Flyhil.
Related Tags: Kudi, Kudi song, Kudi MP3 song, Kudi MP3, download Kudi song, Kudi song, Kudi Kudi song, Kudi song by Flyhil, Kudi song download, download Kudi MP3 song