- Genre:Hip Hop & Rap
- Year of Release:2022
Lyrics
Zunubi - Bash Neh Pha
...
BASH NEH PHA BASH NEH PHA BASH NEH PHA Allah shiye ni Allah shirye ki Allah shirye mu Ku kuke zugani wai ko anan na tube ko Allah shiye ku Kuma baruwanku in aikatata ko Allah shirye ku Wasu daga cikinku na zargina a gefe ko Allah shiye ku Wai tsula tsiya Allah dai ya yafe ko Allah shirye ku Ku, har da ku na gefe ko Allah shirye ku Abinku sai nazo na kalle ku Bana so yan kananan magana Ina tsoron zunibi Ina son iskanci amma in dai na tuna ana samun zunibi Ko da babu zunibi Ko da babu zunibi, zunibi Ni bana son shine kishiyata zunibi BASH NEH PHA Ba dan zunibi ba Duk shagalinnan sai na riga ku Na san duk nan halinku Ina ganin daya bayan dayanky Wallahi ina tausayinku Shaidany na bayan salonku Wai tsirara, ce ma adonku Zaku bata sunan gidanku Duniya na faman zugo ku Duk ranan da tsufa ta biyo ku Batsa a duk kalmominku Ba dama ku gyara kuskurenku Walakiri dai shine maganinku Dan mama na gargade ku Ku bar zunibi ku maida hankalinku Bana so yan kananan magana Ina tsoron zunibi Ina son iskanci amma in dai na tuna ana samun zunibi Ko da babu zunibi, zunibi Ko da babu zunibi, zunibi Ni bana son shine kishiyata zunibi Zunibi Ko da babu zunibi Shi ne kishiyata zunibi Zuma on the beat
Similar Songs
More from Bash Neh Pha
Listen to Bash Neh Pha Zunubi MP3 song. Zunubi song from album Zunubi is released in 2022. The duration of song is 00:02:32. The song is sung by Bash Neh Pha.
Related Tags: Zunubi, Zunubi song, Zunubi MP3 song, Zunubi MP3, download Zunubi song, Zunubi song, Zunubi Zunubi song, Zunubi song by Bash Neh Pha, Zunubi song download, download Zunubi MP3 song
Comments (4)
New Comments(4)
Ahmed k5ls1
Mukhtar isyaku1am4z
xunubiii ba kyau
152712837
slm y zunibi
152712837
nice
Inason wakokin ka