Kamar Da Wasa Lyrics
- Genre:Others
- Year of Release:2022
Lyrics
Kamar Da Wasa - Danmusa New Prince
...
prince production
kamar da wasa
kaunarki ta shige ni
ban ankare bh
sai sanda keka barni
ynx zan Miki kauna
da baki Bata Gani bh ainon
na shiga kewa
a chan sa'in da keka barni
ynx ban kula mata
ke daya na ba zuciyata
ko suna kaunata
in sun ganki su basar
sai suce mini Musa
ka Kara riqita ta girman
su da kansu da sun ga
yadda Keki kaunata
kamar da wasa
wasa wasa wasa
kamar da wasa
wasa wasa wasa
kamar da wasa
wasa wasa wasa
kamar da wasa
wasa wasa wasa
A cikin soyayya
bbu abun mamaki
akwai lbr
da zana so in baki
sonki da Dadi
kamar zumar alkaki
bbu kamar ni
idan fa na Sami ki
Domi muyi kama
kamar Kara aka tsaga
dole ne na fada
zuciyata taban wasika
sai baki ya fada
da taimakon harshe ya furta
zana so ki kula
abun da zan ci
toh ki duba
sakon shine
I love you
I love you
I love you
I love you
I love you
I love you
I love you
I love you
I love you
baby I love you
I love you
I love you
walahi kamar da wasa
wasa wasa wasa
wasa wasa wasa
kamar da wasa
wasa wasa wasa
kamar da wasa
wasa wasa wasa
kamar da wasa
wasa wasa wasa