Muguwan Lyrics
- Genre:Hip Hop & Rap
- Year of Release:2021
Lyrics
Muguwan - Maidawa
...
kubani lighter Zan tada muguwan
Chas Chas Chas
Zan kunna muguwan
Zan hura muguwan saiiiiii
Zan kunna muguwan Zan hura muguwan
my head is up and down
sai na tunno locacin bananan
ni da gayu na mun wuceh England
we use to fly high ko da Babu aeroplane
zata sani shuka India Babu rain
in rubuto sunayenku koh da Babu pen
machine dn tafi gudu ai in Babu chain
hi nakeh kaman buhari neh a president
Ku Bani lighter in tada muguwan Chas Chas Chas Chas
Zan kunna muguwan Pas Pas Pas Pas
Zan hura muguwan sssssssi my head is up and down