Kaunan Allah Lyrics
- Genre:Gospel
- Year of Release:2021
Lyrics
Kaunan Allah - Fragrance Studios
...
Oh oh oh oh...
Ha...llelujah hallelujah kaunan Yesu babu iya ka
Ha...llelujah hallelujah kaunan Yesu babu iya ka
Yesu ya ce ce Ni ban biya komai ba
Yesu ya ce ce Ni domin in bar zunubi
Yesu ya ce ce Ni ban biya komai ba..
Yesu ya ce ce Ni domin in bar zunubi
Ha....llelujah hallelujah kaunan Yesu babu iya ka
Ha...llelujah hallelujah kaunan Yesu babu iya ka
Hallelujah ah ah ah
oh ya uba neh..eh eh
Toh.. yesu ya ce ce Ni ban biya komai ba
yesu ya ce ce Ni domin in bar zunubi
yesu ya ce ce Ni ban biya komai
yesu ya ce ce Ni domin in bar zunubi
kaunar ka ya uba babu wani kamar sa
oh oh oh...
oh ya uba na..