![Na Gode (Remix)](https://source.boomplaymusic.com/group1/M00/11/07/rBEeMljrF6mAF9UpAACfx22dloE719.jpg)
Na Gode (Remix) Lyrics
- Genre:Afrobeats
- Year of Release:2013
Lyrics
Na Gode (Remix) - Solomon Lange
...
Sabon rai, ka bani
Nagode
Ceto, ka bani
Nagode
Taimako ka bani
Nagode
Nasara ka bani
Nagode
Iyali ka bani
Nagode
Abokane, ka bani
Nagode
Sujada ne nake
Godiya ne nake
Sujada ne nake
Godiya ne nake
Sujada ne nake ya Yesu
Godiya ne nake, a
Sujada ne nake, mai ceto
Godiya ne nake, a
Kai ka share, Hawaye
Kai ka wanke Zunubi
Kai ka bani Salama
Kai ka bani yanci
Kai ka bani Warkasuwa
Kai ka bani hikima
Masoyina
Nagode
Sujada ne nake.......sujada sujada
Godiya ne nake......godiya godiya
Sujada ne nake mai ceto na.......sujada sujada
Godiya ne nake......godiya godiya
Sujada ne nake ya Yesu.......sujada sujada
Godiya ne nake, a......godiya godiya
Sujada ne nake, mai Fansa.......sujada sujada
Godiya ne nake......godiya godiya
Sarkin Runduna
Allan alloli
Kai mai iko oo
Nagode (16X)
Ya Yesu Nagode
Ni nagode .....nagode
Mai iko nagode
Ni nagode...nagode
Mai Taimako Nagode
Nagode
Mai Fansa nagode.....nagode
Nagode
Ya Allah Nagode
Ni Nagode
Mai iko nagode
Nagode
Mai mulki nagode
A nagode
Ni nagode
hey, hey, hey, hey