
INA SO ft. JA’SU, Drinking master & PapZzy maye Lyrics
- Genre:Others
- Year of Release:2024
Lyrics
Yeah yeah
Yeah yeah
Yeah yeah yeah
JASU
JASU
Ayaya
Ina son in huta
180 na debota
Ta wuce na maido ta
Fine girl Kinfi kyau gaban mota
Ina son jindadi
Ina son big body
Ina son Tara kudi
Kuma ina son marsandi
Inason duma duma
Ina son doguwa
Ina son agwaluma
Ina son daFa duka
Ina son yar wiwi
Wadda ke son shan codiene
Ina son daidai ni wadda dana sa ya shige chip chip
Ina so ina so ina so ina son wannan
Ina so, ina so, ina so ina son waccan
Ina so, ina so, ina so Harda ke ina so
Ina so, ina so, ina so ina son wannan
Ina so, ina so, ina soina son waccan
Ina so, ina so, ina so Harda ke ina so
Tell me things wey i no know know
Kashe maki kuma nuna maki so o o
Like camera take photo give it to me kaga ma ace kiramani qoro
Muje ciki musha AC
Kizo da qawanki muyi maneji
Kuramene ai basa ji
Nasha Bega kar a mameni
Muyi wasan tabanangana
Ke zo Shafa ciki na
Dani dake zamu je ghana
Lagos har Cubana
Common baby Kinsan already you dope
Don yanda nake sonki wallah no be joke
Kanki na zamo fighter na koma boss
Zamu dunga yin abun on the low
On the low ,l on the low low
Your body craze , i go colo
Only you I Dey follow
Kada ma ki mani solo
Ina son in huta
180 na debota
Ta wuce na maido ta
Fine girl Kinfi kyau gaban mota
Ina son jindadi
Ina son big body
Ina son Tara kudi
Kuma ina son marsandi
Inason duma duma
Ina son doguwa
Ina son agwalima
Ina son daFa duka
Ina son yar wiwi
Wadda ke son shan codiene
Ina son daidai ni wadda dana sa ya shige cif cif
Ina so, ina so, ina so ina son wannan
Ina so, ina so, ina so ina son waccan
Ina so, ina so, ina so Harda ke ina so
Ina so, ina so, ina so ina son wannan
Ina so, ina so, ina so ina son waccan
Ina so, ina so, ina so Harda ke ina so