Loading...

Download
  • Genre:Others
  • Year of Release:2024

Lyrics

Soyayya raunin maza

Hakanan nake kiranta

Wataran kai wayau ciki

Watatan tasaka wauta

Ta nada ka sarauta

Wataran kuma tasaka bauta

Farfajiyar soyayya a ciki nasa kafata

Da gasan fada za'ai

Taya za'ai inji tsoron ki

Da gasan gudu za'ai

Taya za'ai inji tsoron ki

Da gasan karfi ake

Taya za'ai inji tsoron ki

Amma dayake sone

Da idona ma nakasa kallon ki

Kunya nakeji na ganin ki

Abin kuma yana damuna

Gani nake tunkarar ki

Ya wuce ajin takuna

Sannan gani nake hidimar ki

Ta wuce irin samu na

Koda ma kin bani hannun ki

Ya wuce sa'an kamu na

Kuma shi kauna

Ba ruwanshi da yare

Burina nidai mu zauna tare

Ki daukan dan gida in tashi a bare

Kin sace zuciyata kamar mai sane


Soyayya soyayya

Soyayya soyayya

Soyayya ahhhhhh

Nakamu da soyayya

Ahhh soyayya

Soyayya soyayya

Nakamu da soyayya

Soyayya soyayya


Giyan so ya debeni

Gashi har ina tangadi

Amma in bayyana miki

Zaiyi wuya a bana ko badi

Ko naso fada miki sai zuciya

Tamin gargadi

Wai muje a haka

Da ki fadi abinda

Zai sata radadi

Saidai in tareki in hau sambatu

Nakasa furtawa

In ma kikai wani motsin

Sai inji nakasa motsawa

Sai in rika jin radadi

Zuciyata ake gurzawa

Da zaki san son danake miki

Da tuntuni kin zamo tawa

Ya kamata ki sanya ido

Murmushi na ki karanta

Bashi yai yawa akaina

Soyayya na ranta

Yanzu bani ganin wata sai ke

Ta sakan makanta

Kaunar ki tana shiri na yakana

Harda dammaran ta

Kuma shi kauna baya chanjin yare

Kan hanyar ki yarda mu jera tare

Don in saki jikina in tashi a bare

Kin sace zuciyata kamar mai sane


Soyayya soyayya

Soyayya soyayya

Soyayya ahhhhhh

Nakamu da soyayya

Ahhh soyayya

Soyayya soyayya

Nakamu da soyayya

Soyayya soyayya

+

      -   or   -

      -   or   -

      NG +234
          -You can log in via below methods-
          Reset password via e-mail
          -or-
          Reset password via e-mail
          If you have any questions, please feedback on Boomplay App or send an email to [email protected].

          Please Select A Playlist

          Add New Playlist

          Share on

          Embed: Love & Light EP

          Custom Size :

          • Default
          • Desktop(300*600)
          • Mobile(300*250)

          Type :

          • HTML/HTML5 (WordPress Supported)
          Get Boomplay Premium
          for
          Payment Method
          Pay With
            Review and pay
            Order Date
            Payment Method
            Due Today
            Flutterwave
              Subscription Successful

              Congratulations! You have successfully activated Boomplay 1 Month Premium.

              Now you have access to all the features of Boomplay App.
              Payment Failed

              Please check your balance and then try again.

              You'll lose your subscription if we don't have a working payment method for your account, so please check your payment details.
              Need help? Contact Boomplay Subscription Support.
              Payment Processing...
              10 s

              Payment is being processed by . Please wait while the order is being comfirmed.

              Payment Processing
              Your order is processing, and it may take up to a few days for the service provider to handle your payment. Please kindly stay tuned and check your order status in ‘User Center’.
              About Order Status