Godiya Lyrics
- Genre:Gospel
- Year of Release:2024
Lyrics
Godiya - Solomon Damulak
...
Lokacin da ina cikin damuwa
Kai ne bani kwanciyan rai
Lokacin da bani da lafiya
Kai ne ka warkas dani
Lokacin da ina cikin rashi
Kai ne ka tanada mani
Jehovah jireh mai tanadi
Yesu ni na gode
Uba uba na cikin sama ina godiya
Uba uba na cikin sama ina godiya
Uba uba na cikin sama ina godiya
Lokacin da ina cikin tafiya
Kai ne ka kiyaye ni
Hatsarori dabam dabam akan hanya
Amma ka fishe ni
Ka kan Kai ni ka kawo ni lafiya
Ubangiji ni na gode
Yesu ni na gode isa ni na gode
Uba uba na cikin sama ina godiya
Uba uba na cikin sama ina godiya
Uba uba na cikin sama ina godiya
Oh ya Allah, mai zan che maka
Oh ya Allah, mai zan che maka
Dubi dan Adam da halin sa
Na... rashin godiya
Bayan da ya samu Chi da sha
Sai ya juya wa Allah baya
Amma lokacin da bai samu ba
Yana Allah Allah ka bani
Bayan da ya samu, sai ya juya wa Allah baya
Uba uba na cikin sama ina godiya
Uba uba na cikin sama ina godiya
Uba uba na cikin sama ina godiya
Uba uba na cikin sama ina godiya
Uba uba na cikin sama ina godiya
Uba uba na cikin sama ina godiya