KECHE ft. Danmusa New Prince Lyrics
- Genre:Others
- Year of Release:2024
Lyrics
Keche yarinya keche ohhh
Yarinyar da zankii gidana
Inbabuke babuni love forever
Lie lie kinkwanta a zuchiyata
Amina you're my one for life
Inbake babune walahi
Sanki nake I de talk my mind
Bazan so kowa inbakeba
You be my baby sarioniyata
Keche nawa for life Bazan barki ba walahi yarinya kingama dani yaoyazanyi.
Banadawata embakeba all I see is you
Keche yarinya keche ohhh
Yarinyar da zankii gidana
Inbabuke babuni love forever
Keche keche yarinyan dazan aura
Yarinyan dazan kaii gidana