
Cikar Muradi Lyrics
- Genre:Others
- Year of Release:2024
Lyrics
Qaruwa ribacee mafari qaulin zancee
Gani bari kunsan bana tabuwa
Asannu zanyo dacee naji ance suncee
Munafiki qarshensa yayo mutuwa
Yin zina illacee galafiya hadaricee
Kokadan nikam bana makuwa
Suwane sun susucee saido jarabacee
Allah yaqaro samu yaiy daduwa
Soyayyaaaaah (cikar miradina)
Soyayyaaaaah (shimfidar makwancina)
Soyayyaaaaah ( sila ta samuna)
Soyayyaaaaaaaaaaaaah
Azzalumi mugunee mai kisan gillanee
Zama dashi banajin kwai ribaa
Sanqarau ciwonee yakankashe yaranee
Asannu yau gobeee zanqara gaba
Magulmaci wawanee kanshi kulallene
Ashariya bakyau bai daceba
Banayi damutanee dominko ni sarkinee
Akaiy ruwa rana doki sukuwa
Jarabar pari (yawuce wayo dadibara zancen zahiri)
Datudu kwari (tun daga nesa dakwai yuyuwar za aiy haɗari)
Nakai hari (masarautar soyayyar ki daniyyar qatari)
Sarqa mari (maraji yasansu sam badogon nazari)
Wanda bai ganebaa wallah baimorebaa
Ruguntsimi qaryarku nayi gaba
Dani daku munsabaa shi rashi basobaa
Inada kyau asali dacikar nasaba