Linzami Na Lyrics
- Genre:Others
- Year of Release:2024
Lyrics
Lin zamina - Auta Mg Boy
...
soyaya naki na fada na rudi kanki yarin ya chikin rai na kamar a na kuda ki karbi ne ki bane soyaya Abun shi ne kaunar ki nai hadda da na gan ki na ki kaman soku ki chi ki chi ki chi lin zaminaa kai ne kai ne kai ne lin zamina . .... . heyyy abun burgiwa jin ka na gefi na inajin tamkar ka zamu ango na ba xan dai na ba son ka ne tsari na da an chir kine kai na ki wa kauna habibi kalla ka chi ki buri na kamar yau gobe sonka ban dai na wa sonka ban dai na wa . idan har ba ki ba na jin xan damu chikin qalbi na na aji sirrin Ayya sorry babe ka kira ba na kusa da phone en ya hanya I hope dai ka isa lfy autr ki zama dangin mu da ga yau har bara ban ji xan sauya ba ......ban ji zan sau ya ba.......heyyyy kai ne ka zamu farko na kai ne ka zammu karfi naaaa na lalabi ka bango na kai zan kira da sarki na na zam rabon kai ne nawa a jikin ka zan yi bachi masoyi naaaa uhmmm kin yi nisa a xuchi ki na ki yabbo ka zamu malaki gari ne babban rabo kan na kawo gari ki na shigu har tabu kai na ki so zama ta so na zu kan na so kin zamu magane ki min lamani karatun yabon ka duka na haddachi e dukka na haddachiiiiiaaaaa