![Zuciyanki ft. Ado gwanja](https://source.boomplaymusic.com/group10/M00/03/28/68d051ad88f34aa5ae87d7414b5e5f84_464_464.jpg)
Zuciyanki ft. Ado gwanja Lyrics
- Genre:Others
- Year of Release:2024
Lyrics
Kin shiga zuciya ba da shiri na ba
Zan nuna maki so bada wasa ba
I no go lie to you bazan maki karya ba
Ashe sani na da so ban kare karatu ba
Inna sameki i go drive you kaman mota baby
Kika same ni ba abinda ko zaki rasa baby
Kika same ni i go drive you kaman mota baby
Kika same ni ba abinda ko zaki rasa baby
Kinfi tsaran su a dole kyanki ya damesu
Kinfi karfinsu muryanki ya hana injisu yan mata
Bani zuciyanki
Inaso in ganki
Love you ina kaunan ki
Kome kikeso zan baki
Bani zuciyanki
Inaso in ganki
Love you ina kaunan ki
Kome kikeso zan baki
Bani zuciyanki
Inaso in ganki
Love you ina kaunan ki
Kome kikeso zan baki
Bani zuciyanki
Inaso in ganki
Love you ina kaunan ki
Kome kikeso zan baki
Zokiji soyayya zanyi dake
Ko sunki ni saina rayu dake
Sai mutuwa in anka rabani dake
Dan allah kizo kiji mai zaki tafi rake
Zokiji soyayya zanyi dake
Ko sunki ni saina rayu dake
Sai mutuwa in anka rabani dake
Dan allah kizo kiji mai zaki tafi rake
Yeah yeah yeah
Bani zuciyanki
Inaso in ganki
Love you ina kaunan ki
Kome kikeso zan baki
Bani zuciyanki
Inaso in ganki
Love you ina kaunan ki
Kome kikeso zan baki
Bani zuciyanki
Inaso in ganki
Love you ina kaunan ki
Kome kikeso zan baki
Bani zuciyanki
Inaso in ganki
Love you ina kaunan ki
Kome kikeso zan baki
I fit do anything for my love
Yanda nike kaunan ki overdose
I fit do anything for my love
Yanda nike kaunan ki overdose