![Ayar Tambaya](https://source.boomplaymusic.com/group10/M00/03/04/06061f7414a74bd0b17bba526e9e9b9d_464_464.jpg)
Ayar Tambaya Lyrics
- Genre:Others
- Year of Release:2024
Lyrics
Ayar Tambaya - Maryam A Sadik
...
oohh rayuwa ta saka Kai hawaye
qaddarar kace ka dauka
duk dare gari za ya waye
ka girbi abin dakai ka shuka
ka tantance kalar kawaye
wasu zasu kaika dansu barka
amanaa tai wuya yanzu