![Babu zama (Remix) ft. Ado gwanja](https://source.boomplaymusic.com/group10/M00/01/29/2a1613152d134489b22029e1b2ddaac7_464_464.jpg)
Babu zama (Remix) ft. Ado gwanja Lyrics
- Genre:Amapiano
- Year of Release:2024
Lyrics
Babu zama (Remix) ft. Ado gwanja - Mubson zamani
...
Babu zama
Mubson zamani
Rayuwa muka soma
Gwanja limamin mata
Mun dade muna fama
Ba tsumi da dabara ehh ba mai tambayar Wai ina muka kwana
Bazan gaji ba koda zan tafi ban dawo ba
Wai ban daku ba suke fada dan ban kuka ba
Bazan sani ba suna fadin hanya ban dauko ba
Wai bazan ganiba kuma ga na hau ban sauko ba
Nabi uwa da uba
Kunga dole naita gaba
Qaddarar mu zanan dutse ce zata bimu ko a gaba
Ba abinda nake gani sai nasara ta
Muryar da kuke gani ce kadara ta
Babu zama
Ba zama malam
Babu zama
Zama
Babu zama
Ba zama malam
Babu zama
Zama
Zama ba namu bane ba
Ado gwanja
Zama ba namu bane ba
Bazan gaji ba inda rai zan cimma mafarkina
Ku barni da qarfina in tashi na taka matakina
A kwana a tashi zani je ni na sauka masaukina
Dan mama ba fatan da batai mini ba
Kuma baba ba addu’ar da baimini ba
Shekarata goma ina sama kuma ban sakko ba
Masu sauraro ku da da hakuri qarshen baidai zo ba
Nabi uwa da uba
Kunga dole naita gaba
Bazan gaji ba
Babu zama
Ba zama malam
Babu zama
Zama
Babu zama
Ba zama malam babu zama
Fada musu fada musu zama fada musu
Zama ba namu bane ba
Zama ba namu bane ba
Bazan gaji ba
Wai ban daku ba
Bazan Sani ba Suna fadin
Wai bazan gani ba kuma ga na hau ban sakko ba