Fresh emir (yanzu bagani ba) Lyrics
- Genre:Afrobeats
- Year of Release:2024
Lyrics
Fresh emir (yanzu bagani ba) - Arewa conect
...
shaye!! shayeee!!!!
Aje kayan Mayee!!
shaye! shayeee!!
fresh Emir
Aje kayan Mayee!!
Aku mai baking magannanne
Na daina shaye shayee
Na Aje kayan Mayee
Yan zu saidai bin iyaye
Ba mugayen kawaye
Ba mugayeen Abokanai komai nake inna sannee idani nee ke chefanee sabo da nayi hankalii
Aada gidamu babu wada ke tanni ma anayi mi kalan kaman mahaukachi maa!!
yanzu baa gani ba nai fari nai kibaa nima da na taba yanzu na bari fai fih ba
Yakamata dan'duwa kadai shaye shayee
Yakamata yar' ki Aje kayan Mayee
kudaina shaye shayee!!
ku Aje kayan Mayee!!
kudaina shaye shayeee!!!
Ku Aje kayan Mayeee!!!
Toh Mainene riban shaye shayeen ma abi da yakan iyasa ka zagi mama
Wallahi inn baka faraba kar ka sauna
Inn Kuma ka laiko ne maza ka koma
Wallahi bana so nai kayi ladama
KO Kuma ka tsinci kanka gonar hukuma
Zan shirya walima Azzo aci ganima
Tin da nariga da nayi yanci nimaa
Aada gidamu babu wada ke tanni ma anayi mi kalan kaman mahaukachi maa!!
yanzu baa gani ba nai fari nai kibaa nima da na taba yanzu na bari fai fih ba
Yakamata dan'duwa kadai shaye shayee
Yakamata yar' ki Aje kayan Mayee
kudaina shaye shayee!!
ku Aje kayan Mayee!!
kudaina shaye shayeee!!! x2
Ku Aje kayan Mayeee!!! x2
lyrics by @sugarboi