RAWANI (feat. Swagx n,Trexdo,Macson Gee & Aisi) Lyrics
- Genre:Hip Hop & Rap
- Year of Release:2024
Lyrics
Faduwar wani
shine farawar wani
Munyi sun gani
Sarauta saida rawani
No food for lazy man
(Haka maganar take)
Na who go get the crown?
(Batun sarauta ake)
(Scrrrrraaah)
Faduwar wani
shine farawar wani
Munyi sun gani
Sarauta saida rawani
No food for lazy man
(Haka maganar take)
Na who go get the crown?
(Batun sarauta ake)