Sila Lyrics
- Genre:Others
- Year of Release:2023
Lyrics
Sila - Sojaboy
...
Sojaboy
Rub master
Wani abu ke min tsila
Ciki-ciki zuciya ta wahala
Tunda kin zamto kala
Dole ne nima inyiwa kaina bula
Komai in zama dai-dai
Masoyiyata kece sila
Randa yazamo ba dai-dai
Kuma masoyiya kece sila
Dama kudi na samu
Ba wanda zaya kai mu
Muyo aure abun mu
Farin ciki mu samu
Rayuwa mai sona
Zana barki ki huta
(Oh-oh-oh-oho)
Zana kai ki Madina
(Oh-oh-oh-oho)
Cikin gidanmu mu wala
(Oh-oh-oh-oho)
Ni dake mai sona
Rayuwa sai dake
Kema in zakiyi sai dani
Kin za mini zuciya a ciki
Kece garguwa
Bani yi babu ke
Komai in zanayi sai dake
Duk fadi na duniya wa yake
Kore mini damuwa
A soyayya ba kamarki
Dole ne in baki maki
Cikin mata babu kamar ki
Gidan ku zanje in kai sadaki
Kin nuna mini kauna
Na nuna miki nawa
Wanda yabi ka da kauna
Karda ka bishi da wasa
Oh-oh-oh-oho
Zana barki ki huta
(Oh-oh-oh-oho)
Zana kai ki Madina
(Oh-oh-oh-oho)
Cikin gidanmu mu wala
(Oh-oh-oh-oho)
Ni dake mai sona
So
Sokkotawan Shehu