![Allah Ya Fisu](https://source.boomplaymusic.com/group10/M00/06/17/31b1af7e4e6b43ea8a9b6bafa8699bf1_464_464.jpg)
Allah Ya Fisu Lyrics
- Genre:Others
- Year of Release:2023
Lyrics
Allah Ya Fisu - Bamihan
...
Uyye!
Nace madalla
Bamiha na yan mata
Le le yau kun hadu da Dan gata
Kun hadu da Dan gaga
Allah ya fisu
Komai suka shirya min se ya bisu
Sai ya bisu
Sai ya bisu eeya
Allah yafi karfin su Uyye
Komai suka shirya min se ya bisu
Sai ya bisuu kai
Mugunta sai ya bisu
Allah ya fi karfin su
Karen kwana
Sai ya bisu
Allah ya fi karfin su
In suka yi min karya sai ya bisu
Allah ya fi karfin su lele
Sai ya bisu
Allah ya fi karfin su
Basu barni ba
Makiya ba su bar ni bi
To basu ganni ba
Wallahi ko sunzo bazasu ganni ba
Sam Sam