Baba Mai Magani (The Great Physician) Lyrics
- Genre:Gospel
- Year of Release:2023
Lyrics
Babban mai magani 'na nan
Yesu mai jin tausayinmu
Mu je mu nemi warkewa
A wurin Almasihu
Yesu suna
Mai daɗin ji
Ba mai kamarsa ba mai fi
Ina sonsa kamar me
Yesu Almasihu