
Jindadi Lyrics
- Genre:Pop
- Year of Release:2023
This song is not currently available in your region.
Lyrics
Jindadi - Sarki_Yzee
...
(king)
dey call me yzee baby
ahhh hahh
natafi na dawo
baby ga tsaraba nan nakawo
share da yan gulma
naji batunsu yanayin kaikawo
tunda yanxu kudi kam natara (natara)
makiya nisam bakwa a gabana
mama tana addu'u dare rana (dare rana ha)
komai xasuyu baya damuna
bamai hanani yin jindadina (dadina)
domin allah shine gatana
matsayi daraja sunata karuwa (karuwa)
bamai hanani insha shagalina (shagalina)
ahhh hahh
jindadi (hey hey)
jindadi
jindadi
jindadi
rayuwa namun dadi (hey hey)
tanamun dadi
inajin dadi
jindadi
nina nemi kudina
bazanki kashe abina ba
duniya ba matabbata ba
banzo domin nasha wuyaba
zanyi abunda nakeso
nasaka kayanda nakeso
naci abunda nakeso
sannan nasha abunda nakeso
tunda yanxu kudi kam natara (natara)
makiya nisam bakwa a gabana
mama tana addu'u dare rana (dare rana ha)
komai xasuyu baya damuna
bamai hanani yin jindadina (dadina)
domin allah shine gatana
matsayi daraja sunata karuwa
bamai hanani insha shagalina (shagalina)
jindadi (hey hey)
jindadi
jindadi
jindadi
rawuna namun dadi (hey hey)
tanamun dadi
inajin dadi
jindadi