Sana'a Ta Lyrics
- Genre:Afrobeat
- Year of Release:2023
Lyrics
Sana'a Ta - Londonboykiller
...
hmm hmm
londonboykiller
hmm
kanaji ko babba sanaata rayuwata
neman nakai na ne damuwata ni
mutuncina nake nema to meka keyi da damuwata haba malam kadan Tina baya shiyasa mama tace mun Kane ma to karka zage ni malama karki zage ni akan sanaata zan eya kwana ban rintsa ba ni mutuncina nake nema to meka keyi da damuwana haba malam kadan Tina baya shiyasa mama tace mun Kane to karka zage ni malama karki zage ni kayi sanaarka da hankali karka biye da martani a kwan a tashi Kai zaka zama wani eh kaga ka Maida kanka wani