
NAMIJI ft. Deezell, Dj ab, Ice prince & Classiq Lyrics
- Genre:Others
- Year of Release:2023
Lyrics
Namiji this is a banger a NAMIJI
Yayan man man
Man united
Man go blow
Mangoro sai namiji
Mai Zuwa gaba da gaba
Yayi aiki tsaf tsaf ba kwaba
Ya koma gida a chemasa baba
Yarinyar ai tasan namiji
Dan shi ke bata abin farinciki
Ya ajje fish yabada chicken
Kawai pretending takeyi yar bakinciki
Just say the truth yataba kaiki ciki
Dan gaye wanka yabi jiki
Ko ba makeup zakaje gidan biki
A faller ma harda su balki
Fatima Aisha zainab Khadija
Their mind will really get confused
They'll start crushing on you
Haba