![Kus Kus](https://source.boomplaymusic.com/group10/M00/06/29/b0a73cbae4214a44b56873f68eb8c1c5_464_464.jpg)
Kus Kus Lyrics
- Genre:Afrobeats
- Year of Release:2023
Lyrics
Kus Kus - Legend Hero Maye
...
Legend Hero Maye
Kus kus kus sunamini
Kus kus kus
Ina wuce suna ta gulmana Suna ta
Kus kus kus
Sun kira ni da wawa mahaukaci sunmin
Tas Tas Tas
Yanzun Na zamanto celebrity nai
Fes Fes Fes
Nassara tazo Suna na Yashiga har ta
Noth East West...... Yeah! Yeah!!
Wasu sun kirani zararre
Nazamto saniyar ware
Wai nine asararre
Ko mai mubar shi tare
Komai kayo shi fararre
Karshe za yazamto Kararre
Wahalata yanzu ta kare
Duniya na zamanto sha hararre
Wadan da basu son ganina
Ai dolen su yanzuma sujjini
Tun da ilahu ya kaddara nina
Zam to a gaban su kudai ganni
Bayin kaina bane kaddara ce
Ta ubangiji shine yabba ni
To yan kus kus kin ku dani
ne Ko da allan da yabbani
Ina wuce suna ta gulmana Suna ta
Kus kus kus
Sun kira ni da wawa mahaukaci sunmin
Tas Tas Tas
Yanzun Na zamanto celebrit