Kyakkyawa (feat. Snowking) Lyrics
- Genre:Hip Hop & Rap
- Year of Release:2023
Lyrics
Its true banda taste
What they saying banda case
I have no tragedy with you got no suspense
Where ever its you are am gonna chase
am gonna trace,till where it takes
Kece a raina,dare ko da rana
In can ba dadi baby zo gurina ki kwana
I'll make it cool Sbd ban taba saki rana
Ain't no body can mess with you a gabana
Ahh kar ki biye ma xancensu
Suna pushi ne kan kin qyale su
Sunce imma bad cele na share su
What ever the cloud hawayenki xan share su
Duka yan matannan kin pisu
Kallan kyanki ta ya xan bisu
Sukka tabaki xana dake su
Maganganu ne kawae aikinsu
Nidake mun riga mun wucesu
Kome kike so ni xana Baki
Wacce tapi kowa kyau xaa baki
Ban taba tapiya ni na barki
Baby you know you ma lady
this ur love is sweet and melody
xan kashe miki kudi lodi lodi
in bake ji nake kamar xan fadi
Kyakkyawar yarinyata
Kin shige xuciyata
Ki soni ba wani shi nake fata
Ba maana in bake a rayuwata
Kyakkyawa koba qunshi kin hadu
Aka rabani dake topa tabbas xan banu
Ga soyayyar in kina so ynxu xan dado
A sadakinki da Mercendi xan hado
Without u am useless
addicted to your cuteness
Ur body got smoothness
E choke only ur freshness
We gon tight like shoelace
In bake I'll be lowlife
Xan kula dake kamar kwae I wish I could you more drive
Ahh kar ki biye ma xancensu
Suna pushi ne kan kin qyale su
Sunce imma bad cele na share su
What ever the cloud hawayenki xan share su
Baby you know you ma lady
this ur love Is sweet and melody
xan kashe miki kudi lodi lodi
in bake ji nake kamar xan fadi
Kyakkyawar yarinyata
Kin shige xuciyata
Ki soni bawani shi nake fata
Ba maana in bake a rayuwata