
Ahmad Ali Lyrics
- Genre:Others
- Year of Release:2023
Lyrics
Ninasan bakamar amadu ahamad Ali
Mainema dagaske zaisamu
Kufito yau mumiqa kukanmu
Allah kar aduba halinmuuuu
Aimana Dan isar iyayanmuuu
Mai sama karkabari mufada rudun zamani
Kai tisira ga sayyidil kaunii
Kai tsira ga sayyidil kauniii
Kai aminci ga sayyidil kauni
Kai aminci ga sayyidil kauni
Sa ahali sahabu sune tsira azamaniiiiiiiiiiii
Ummulkairi sanki San Allah
Ummulkairi binki bin Allah
Umma fadinkine fadin Allah
Umma yabankine yaban Allah
Fadima sankine haqiqar tsira azamaniiiiiiiii
Shehu tijani dai karimine
Komaqiyinsa yasani shine
Barhama lazimin rijalaine
Gausu abun qiran halittune
Bani guri ingai da gibrima cikar muminiiiiii
Mai bacci yatashi an daina
Du kumuje mufadi amadina
Mu gaishe da da agun nana
Wanda ya zarce dik kwatancena
Amadu yarwa sankane sirrin wanga zamani
Amadu yarwa Kai guda dayane
Ace ga nabiyunka shey qaryane
Dik Wani mai.isa muridineeeee
Kukuka Basu shey munganeeee
Shehu fitar kace tasa du sukakince rawani
Ni inga Mai Isa cikin alam
Wanda ya kaika shehu yau Im.im
Kai akabaiwa sayyidi hashim
Kahuce dik ta fakurin alam
Ba masaninka shehu kagirmi tafakuri tiniiii
Kai Daya bakamarka anqare
Wanda yasoka shey yamore
Tafiya Babu sanka natureeee
Tinda kabani shehu zanturee
Amadu Dan isarka kaimin sitira azamaniiiii
Acikin zuciya akwai ciwo
Wacce tasani yau nake yawo
Tin qarami naketayin kiwo
Haka muka girma nidashi ciwan
Amadu kasani Ina sanka Fili da badiniiiiiiiii
Shey Dani da sanka munsaba
Har abada cikinka nai jazabaa
Kifiyar sanka din dakaharbaaa
Tacaki kaunu har.dani abbaaa
Amadu so Yana azabtarni kar yaka daniiiiii
Narasama Ina nake nikam
Babu abun daza nace nikam
Hidimarma da yau ake nikam
Antafi anbarni naga hakamm
Shey kasan halin da Abba yake ciki tintiniiii
Shehy idan kaji anjini
Shehy idan kajani anjani
Shehy idan kakaini ankaini
Shehy idan kabani anbani
Shehy idan kasoni ba maiqina azamaniiiiiii
Nayi tawasili da matanka
Nayi tawasuli da Yan yanka
Nayi tawasuli jikokinkaaaaa
Nayi tawasuli taba kunnenka
Amadu Dan irin tarbiyar daka basu tintiniiii
Amadu Dan isar sahabanka
Amadu Dan isar sahabanka
Dan maifadima habibinkaaa
Dan maifadima habibinkaaa
Dan abban zaituna shehy ada da yumini lamani