![Na Dawo](https://source.boomplaymusic.com/group10/M00/04/28/a47529ad274245e58a84597727b4932b_464_464.jpg)
Na Dawo Lyrics
- Genre:Soul
- Year of Release:2023
Lyrics
Na dawo, Wurin da uwata ke kauna
Garinda ubana ya zauna
Nayi tafiya ama yau de Na dawo
Abokannai Na batu na
Ya'yana suna ta yabo na
Wai menene to na kawo gida
Na kawo wadata mai girma
To yau na kawo abinda kuke nema
Rabo da wadata da alfarma
Na kawo abinda kowa ya fita nema
To amma Zan koma kuma
Na dawo, Na Dawo, Na Dawo
To amma Zan koma Kuma
Na dawo, Na Dawo, Na Dawo
To amma Zan koma Kuma
Na dawo, Na Dawo, Na Dawo Gida
Na dawo, ama Izan fa na zauna na auna
Abinda Na samo ma kaina
Zanyi rashi daga baya
To na dawo
Kasar waje ta fita raina
Kauna ta in saura garina
Ko menene zaya faru ya faru
Na kawo wadata mai girma
To yau na kawo abinda kuke nema
Rabo da wadata da alfarma
Na kawo abinda kowa ya fita nema
To amma Zan koma kuma
Na dawo, Na Dawo, Na Dawo
To amma Zan koma Kuma
Na dawo, Na Dawo, Na Dawo
To amma Zan koma Kuma
Na dawo, Na Dawo, Na Dawo Gida
Na dawo, Wurin da uwata ke kauna
Garinda ubana ya zauna
Nayi tafiya ama yau de Na dawo
Na dawo
Na Dawo
Na Dawo
To amma Zan koma Kuma
Na dawo, Na Dawo, Na Dawo
To amma Zan koma Kuma
Na dawo, Na Dawo, Na Dawo
To amma Zan koma Kuma
Na dawo, Na Dawo, Na Dawo Gida
To amma Zan koma Kuma