![Ko in Reloaded](https://source.boomplaymusic.com/group10/M00/04/26/3ddc1ef0be0143dcbd32add45cb50165_464_464.jpg)
Ko in Reloaded Lyrics
- Genre:Afrobeat
- Year of Release:2023
Lyrics
Ko in Reloaded - Mr Damz
...
Lyrics: Ko Ina (Reloaded)
Chorus
Ko ina ne Yesun mu,
Yana baya na, yana gabana yana.
Ko ina ne Yesun mu,
Yana baya na, yana gabana yana.
Ko ina ne Yesun mu,
Yana baya na, yana gabana yana.
Ko ina ne Yesun mu,
Yana baya na, yana gabana yana.
Stanza 1
My Bible tell me say,
No weapon formed against me shall prosper because yana ko ina na,
He protects me from the evil one,
When I’m nobody HE calls me somebody eh eh
Ya… YESU, bazan iya komai ba ba tare da kai ba,
JEHOVAH JIREH, I cannot do anything without YOU,
Kana baya na, kana gaba na kana ko ina na na
YOU dey for me kakaraka ye…
Kana baya na, kana gaba na kana ko ina na na
YOU dey for me kakaraka ye…
Chorus
Ko ina ne Yesun mu,
Yana baya na, yana gabana yana.
Ko ina ne Yesun mu,
Yana baya na, yana gabana yana.
Ko ina ne Yesun mu,
Yana baya na, yana gabana yana.
Ko ina ne Yesun mu,
Yana baya na, yana gabana yana.
Stanza 2
Allah ne mai alheri,
Gamu nan gaban ka.
Allah ne mai alheri,
Gamu nan gaban ka.