Gimtse Lyrics
- Genre:Afrobeat
- Year of Release:2023
Lyrics
Gimtse mai mana kanbun baka
Na yarda a sara aka neman gaba
So ya ishe so ya wuce dana sani
Gun zara a nan ne aka neman wata
So shi yaka kamu madadin makkata
Sari da bari su duka nayo shiri
Kai kai kai kai kai ban ga kamar ke ba dana duba
Kin ishe yar’ hausa naji amsa
Kinga tuwon girma a ga nama
Kai kai kai kar kai saurin kaguwa
Sanki yanasa natsuwa lelen baba
Naji anata yayyafi ka zauna
Ke nafiso nasa cikin qalbi na
Masu aune aune ma sun auna
So mai sonki sannadin kafana
Sanka nake yabi jiki na
Nima haka
Inka tafi raina yaka quna
Taimaka kiban ruwa
Maimuna nidai lakabina
Yarda da junaaaaaaa
Dake na dace
Kaidai zana jira
Muna yin nasara
Aso ba a jira
Mataata madaurin gida
Zatoona gurin yan’ uba
Basaa jin tunanin mu ba
Nidai kai kadai zan yaba
Bini tawa sun wasa
Gata wukar na wasa
Hausa akwai ingausa
Ga guduma ga kusa
Nayi mafarki
Nima nayi mafarki haka ne
Toh ki tsaya mi magana
Kaji duma tafi gula
Masu hali zasu rina
Ko hakuri ko futuna
Zana kirawoo
Wai wa zaka kirawo
Kakanni na da kudade sutaho ai adu’a
Dauki tukunya ki rike karda makafi su kusa
Dubi iche na muruci wanda ta’ala ya dasa
Ke nakira son kowa jin haushin wa ya rasa
Naga ruwa naga wuta kan a kula ta tafasa
Kinga masoyan ki gari
Su duka yau sunyi bari
Niko kinamin uziri
Kai daya ne kaci gari
Kimin kallo da fari
Na rike ango na gari
Daga nan har mai duguri
Wace ya’ za kai kudiri
Mai ilimi mai nazari
Nasan dai naci gari
Ke zauna lafiya mai kyau ga tarbiya kinfi balarabbiya
Shi sha’anin duniya daga ni ba tambaya ayi zaman lafiya
Dan haka nan nai kakguwa
Ka rasa zomo a dawa
Da kuma nazo da zuwa
Ni kuma in san natsuwa haaa