
Ramadan ft. 2boys Lyrics
- Genre:Others
- Year of Release:2023
Lyrics
Ramadan marhababika ya
Ramadan watan alkharine
Lale da zuwan ramadan
Bakarya anatare
Son of hajiya biba
Bismillah alhamdullah
Angama mana komai awatan
Ramadan
Yan uwa kuzo mufada
A cikin ibada akwai bonanzan
Lada a cikin ramadan
In karike ibada kullun Kanatayin
Sujjada zakaga alkhairin
Ramadan kareem lallai hakane
In mukarike ibada
Kullun munatayin
Sujjada zamu kwashi bonanzan
Ramadan kareem mmmm
Ramadan marhababika ya
Ramadan watan alkharine
Lale da zuwan ramadan
Kutayani muce
Ramadan marhababika ya
Ramadan watan alkharine
Lale da zuwan ramadan
Oh oh oh oh
Muyi ibada ibada ibada ahhh
Muyi ibada ibada ibada ahhh
Muyi ibada ramadan
Ibada ramadan ibada
Ramadan kareem
Muyi ibada ramadan
Ibada ramadan ibada
Ramadan kareem
Ramadan ba a wasa
Watane nayin bauta
Aljannah tana bude
Inkayi aiki kashiga nace
Aljannah tana bude
Aboki maza daure
In kabi fadin
Manzo s a w da
Allah dole zaka shiga
Jahannama tana kulle
Shedan kuma na daure
Aljannah tana bude
Inkayi aiki kashiga nace
Jahannama tana kulle
Shedan kuma na daure
Aljannah tana bude
Inkayi aiki kashiga
Ko twenty nine ko talatin
Mu zamuyi domin
Ramadan watan shiga
Aljannah ne free
Wata mai girma
Wata mai haske
Watan alfarma
Ramadan kareem
Ramadan marhababika ya
Ramadan watan alkharine
Lale da zuwan ramadan
Kutayani muce
Ramadan marhababika ya
Ramadan watan alkharine
Lale da zuwan ramadan
Oh oh oh oh
Allahu akbar happy ramadan ya
Allah ya ubangiji alfarman
Wannan watan ramadan nace
Alfarman wannan watan Ramadan
Dan ni imomin cikin wannan
Watan ramadan
Karayamu da son
Annabi ka kashemu da son
Annabi katashemu da son
Annabi
Muhammadu rasulillahi
Sallallahu alaihi wasallam ya
Allah kasa muga daren
Lailatul qadri ya
Allah ka gafarta
Mana zunubanmu alfarman
Annabi
Muhammadu rasulillahi
Sallallahu alaihi wasallam