Sai Gawuna Sai Garo Lyrics
- Genre:Alternative
- Year of Release:2023
Lyrics
Sai Gawuna Sai Garo - Dauda Kahutu Rarara
...
........
kai dan Allah ku tafa rabon goro
sai guwuna sai garo
ta tabbata sai nayi yabon riho
sai gawuna sai garo
gawuna tan tan yanayin haro
sai gawuna sai garo
gawuna masaki yanayi daro
sai gawuna sai garo
..ga gawuna ga murtala dan garo
hayakin qai qai mai ajalin sauro
sai guwana sai garo
hargagin tsula in yasha maro
sai guwuna sai garo
ga sakon junior mu sauraro
sai guwunan sai garo
nafi'u dan nafi'u na rero
sai guwuna sai garo