Ni Na Yesu Ne Lyrics
- Genre:Gospel
- Year of Release:2023
Lyrics
NI NA YESU NE LYRICS
Intro
Yesu nawa, Zan dauka gijiyen ka
Ko ina Zan je har abada
Har iyakachin rayuwata
Donmin cikin ka akwai iko, akwai karfi
Akwai Kuma yanchi hallelujah
Ooh thank you Jesus
Chorus
Ni Na Yesu Ne (Ko ina Zan je
Ni Na Yesu Ne (Ko ina Zan je
Zan dauka gijiyen ka (Ko ina Zan je
Zan dauka gijiyen ka (Ko ina Zan je
Verse
Ko duniya ta ki Ni
Kai ne nawa... Kai ne nawa
Ko cikin wahala
Kai ne nawa... Kai ne nawa
Don na San bazaka yashe ni ba
Mai fansa ta..Mai kauna ta
Don Na San bazaka barni ba..in Sha kuniya ba
Yes nawa....
Chorus
Ni Na Yesu Ne (Ko ina Zan je
Ni Na Yesu Ne (Ko ina Zan je
Zan dauka gijiyen ka (Ko ina Zan je
Zan dauka gijiyen ka (Ko ina Zan je
Bridge
Yesu nawa....
Yesu nawa....