YABO ft. TCNN Priesthood Choir Lyrics
- Genre:Gospel
- Year of Release:2015
Lyrics
Ga girma, ga girma, ga girma
Ga girma, ga girma, ga girma
Da daukaka
Girma da daukaka ne mu kawo, (kawo)
Mu yabe ka da garaya har da molo, (molo)
Girma da daukaka ne mu kawo,(kawo)
Mu yabe ka da garaya har da molo (molo)
Hurah kaho, domin rai da ka ba'mu sabo, (sabo)
Mu yabe ka da garaya har da molo, (molo)
Can't you see, he has made my life so beautiful!
Because he gave his Son who broke the chains
And set me free! AHH
Yashare hawaye, gave me a brighter day
what more can I say,
Lord you are amazing every day
Kai ne waka na, da karfi na
Da ma'dogara'na
Zan yabe ka da'garaya har da molo
Ga girma na kawo!
Girma da daukaka ne mu kawo, (kawo)
Mu yabe ka da garaya har da molo, (molo)
Girma da daukaka ne mu kawo,(kawo)
Mu yabe ka da garaya har da molo (molo)
Hurah kaho, domin rai da ka ba'mu sabo, (sabo)
Mu yabe ka da garaya har da molo, (molo)
Now I can lift up my voice
And shout halleluiah anyhow
At the mention of your name
Every knee will surely bow
Kai ne farko da'karshe
Ka na ko'ina atake,
Zan yabe ka dagaraya har da molo
So don't you sit back there
And just be staring at me
Would you stand upon your feet
And shake your body like you just don't care!
Because he's worthy to be praise
He's worthy to be worship
Zan yabe ka raaahahaha
Zan yabe ka hahahahah
Zan yabe ka, dagaraya harda molo
Kai ne waka na Waka na waka na
(ahum)
Kai ne dadi na dadi na dadi na (ahum)
Kai ne karfi na karfi na karfi na (ahum)
Kai ne beige na beige na (ahum)