Labari ft. My Lovely Mum Lyrics
- Genre:Gospel
- Year of Release:2022
Lyrics
Hello mummy Ina wuni babana
Lafiya lau, ya aiki
Lafiya lau mummy Ya dawainiyan
Mungode Allah Mu Na yi
Kai sannu fa Toh Mai kuka ci yau ne
Da wuri yayi zafi wannan?
Mai kuka ci? Toh mu samu garri ne na sha
Ahh! that is good for you
Haka Allah ya shirya maka ayau ka sha garri
Watarana bazaka sha garri ba
Amin, watarana za ka ci abinda ba ka zato ba, da yadan allah
Lai Lai watarana Jariri zai zama ango
In da rai da lafiya babu maraya sai rago
Lai Lai watarana Jariri zai zama ango
In da rai da lafiya babu maraya sai rago
In the early ninety's aka haife ni
Four years of waiting aka haife ni
Life was going smooth with the good
I thought grass greener but Daddy left me
Yeah, days turned to weeks, weeks turned to months
Months turned to years
Mum couldn't hold it down she had to let it get us down
Inna ne zamu juya Da hawaye na idanu (mummy had to cry)
Ga wane zamu juya da hawayen mu
Taimako Na Taimako Na Taimako Na
Daga Allah zaya fito
Lai Lai watarana (hakika) Jariri zai zama ango
In da rai da lahiya Babu maraya sai rago
Lai Lai watarana Jariri zai zama ango (ba karya)
In da rai da lahiya Babu maraya sai rago
Mai hankuri mai hankuri yakan dafa dutse ya sha romon ta
Ni Kuma Na Sha romon ta
We dey move from one house Yea to another
No money for school fees we dey owe the landlord
We enter their compound their children go laugh us
Why me why me was the question
Shey na you talk say you be father to the fatherless oh
At the same time you be husband to the widows
So tell me why o mamana tana kuka (Waiyo)
Kani Na Yana hawaye Ina za mu bi mu gan hasken duniyan nan
I been no understand oh, the plans wey you get for me oh oh yoyo
Looking at the past I call you faithful God
Lai Lai watarana Jariri zai zama ango (tabas)
In da rai da lahiya Babu maraya sai rago
Lai Lai watarana Jariri zai zama ango
In da rai da lahiya Babu maraya sai rago
Lai Lai watarana oh Watarana oh Yau ne rana oh
Babu maraya sai rago
Lai Lai watarana oh Watarana oh Watarana oh
Babu maraya sai rago
Toh kar ka damu wahalan nan ba zai chi gaba ba
Watarana za mu yi dariya Amin
A chikin sunan yesu Amin
Kar ka damu Katuna in baka wani labari
Ba nama sai ka ce mu sa almajiren kifi, that is crayfish (laughs)
Mun Kuma sa mun chi mun ji dadi
Har yau muna nan da rai
Allah bai yashe mu ba toh Kar ka damu
You have been giving me Kana bani courage tun da dadewa
So I'm still encouraging you that you should not loose hope
Yes ma zamu yi gaba gaba gaba gaba
A chikin sunan yesu Amin Amin
Bar in yi maka dan kajirin Adua toh