QADARA Lyrics
- Genre:Afrobeats
- Year of Release:2022
Lyrics
Yo men
Gentle sk on this one
Nigga
Verse1
Allah bamu duniya kabamu lahira
Ka karemu daga miyagun qadara
Save us daga fadawa hadura
Ka karemu ka qara yawan sutura
Good thing yana daukar lokaci lokaci
Dan dakata barni inyi tsokaci tsokaci
Bawanda keson talauci
Sunan naji sainaji bakinciki
Chros
Qadara
This life is all about qadara oh eh
All my nigga sai dai muyi hatara yah yeh
Rayuwa ai sai da qadara wow wow
Outro
Anything happen to you take qadara
This life is all about qadara
It happen to you it happen to me
Bawanda zaya wuce tashi qadara
Verse
Rayuwa komai yana faruwa
But dep dep bakinciki nakaruwa
Nobody wish to be poor a duniya
Nida kudi akwai soyayya agaskiya
Hassada kyashi kacare
Bakin ciki sai yaware
Dadin gida. Sai mai zaure
Hardai ace akwai kyaure
Banason layya da taure
Neman kudi sai an jure
Kashesu ma sai an daure
Allah bamu tare tare
mukashe su kan tsare
Zamu chilling babu time
Babu wani zancan duba time
All my nigga calm down
This kudi sukazo x2
shutdown shutdown x2
Chros
Qadara
This life is all about qadara oh eh
All my nigga sai dai muyi hatara yah yeh
Rayuwa ai sai da qadara wow wow
Verse
Allah bamu duniya kabamu lahira
Ka karemu daga miyagun qadara
Save us daga fadawa hadura
Ka karemu ka qara yawan sutura
Good thing yana daukar lokaci lokaci
Dan dakata barni inyi tsokaci tsokaci
Bawanda keson talauci
Sunan naji sainaji bakinciki
Chros
Qadara
This life is all about qadara
All my nigga sai dai muyi hatara
Rayuwa ai sai da qadara