Aure ft. Emteey Shmurda Lyrics
- Genre:World Music/Folklore
- Year of Release:2022
Lyrics
Ay yaraye iye
Call me your highness
Assalamualaikum yarinya juyo
So zaki bani Dan Allah miko
Ajiya zana baki
Zuciyata ingo
Gaki da kyauwun hali
Ayya Raye
Na lura kece ruhina
Burina akawoki dakina
Buga min ganguna
Aure yau an daura
Ni dake zamu zauna sai ki bini muje gida gida
Aure iye Aure
Aure nana nanana
Aure iye Aure
Aure nana nanana
Nasaba da ke
Na aminta da ke
Soyayya da ke zaki kaman rake
Baby bude min kofa, na zuciyarki
Nuna min hanya, nazo gabanki
Na lura ke ce ruhina
Burina akawoki dakina
Buga min ganguna
Aure yau an daura
Ni Dake zamu zauna
Sai ki bini muje gida gida
Aure iye Aure
Aure nana nanana
Aure iye Aure
Aure nana nanana
Jani muje sama sama sama sama ayya
Jani muje kasa kasa kasa kasa
Mai ganga nagode
Emteey ya gode ay
Sama kasa
Sama sama ayy yaraye iye
Buga min ganguna
Aure yau an daura
Ni da ke zamu zauna sai ki bini muje gida gida
Aure iye Aure
Aure nana nanana
Aure iye Aure
Aure nana nanana
Buga min ganguna
Aure yau an daura
Ni da ke zamu zauna
Sai ki bini muje gida
Aure iye Aure
Aure nana nanana
Aure iye Aure
Aure nana nanana