
Dawo dawo Lyrics
- Genre:Others
- Year of Release:1990
Lyrics
Dawo dawo - Sani Aboussa
...
Dawo dawo massoyi y’a dawo
dawo dawo aminiya *2
…
Soya y’a ta ke da Dadi moutané
Wassou dan koudi sou ke soya y’a
Soya y’a ma Ay iri iri cé dama wassou dan so da yarda ne ,
yaringna na ce qui zapi massoyi
Aoure Al adal moussoulmi a dounia
Haba yaro ni na ce ka zapi massoyiya
Aoure Al adal moussoulmi a dounia
…
Ni nayi gabass, nayi yama da nissa neman massoyi zani a dounia
Chin nayi goussoum nayi arewa da nissa neman Ay massoyi zani a dounia
…
Chekara yaw ta goma kenan HADIZA ADO kouloum ni ina giranki ki dawo
…
Chekaral ma ta goma kenan massoyi y’a ta kouloum ni ina giran ki dawo,
Taouraron cikin zoutchiyar massoyi haskin ci karoua y’a ke kouloum a ce