
Soyayya Da Shakuwa (Version 2)
- Genre:World Music/Folklore
- Year of Release:2019
Lyrics
Soyayya Da Shakuwa (Version 2) - Ahmad M. Sadiq
...
ehhh soyayya da shakuwa
rabuwa aibabu Dadii zainaba masoyiya
aurenki nake zumudi zo agaza xo tausaya zainaba dawo nikece nake tsimaye rashinki zaisanya idaniya hawaye innarasaki Wai Ina nizansakaraina dawo gareka nazo baniso Ace kana tsimaye idan inaraye banbari Kai zubar hawaye innarasaka Wai Ina nizansakaina zainaba nazo bantukyuici so a hannuna gabanki nazo nasani kina bidar ganina zannuna kwazoo dannanu birge farincikina dukanbatuna baiwuce naki dare da Rana ganinki zai Sanya farincikin a Raina dawo nazo gwanina dubeni ka qara kallo kwayar idona duk akanka suke hakilo ko zuciyata da yabonka take kumallo nabaki Raina zuciyata rike amanaa nadau Amana narike abadan ko bazana sake baa Nima nayi alkwari nidake abadan ba rabewa kauna da so da soyuwa a gabanki nayi ajewa barkula da masu adawa kunsuzo kanuna dagawa karkisani inbuga shewa ko nayo zubewa gareka nazoo dauki nakawoo
yanzu nidake babu me iya gane kanmu yanzu nidake babu me mun sulhunta juna Babu me iya fa rabamu sahibata kece kikazam muradina shakuwa da so sadani da kayi kirana zandawo
Similar Songs
More from Ahmad M. Sadiq
Listen to Ahmad M. Sadiq Soyayya Da Shakuwa (Version 2) MP3 song. Soyayya Da Shakuwa (Version 2) song from album Iconic Sounds of Africa Vol, 23 is released in 2019. The duration of song is 00:04:12. The song is sung by Ahmad M. Sadiq.
Related Tags: Soyayya Da Shakuwa (Version 2), Soyayya Da Shakuwa (Version 2) song, Soyayya Da Shakuwa (Version 2) MP3 song, Soyayya Da Shakuwa (Version 2) MP3, download Soyayya Da Shakuwa (Version 2) song, Soyayya Da Shakuwa (Version 2) song, Iconic Sounds of Africa Vol, 23 Soyayya Da Shakuwa (Version 2) song, Soyayya Da Shakuwa (Version 2) song by Ahmad M. Sadiq, Soyayya Da Shakuwa (Version 2) song download, download Soyayya Da Shakuwa (Version 2) MP3 song
Comments (1)
New Comments(1)
abzeesfly
it very sweet