Bahillata ft. Aysha Dabo
- Genre:Afrobeats
- Year of Release:2022
Lyrics
Bahillata ft. Aysha Dabo - Nazifi Asnanic
...
Ba dake bake ba yarinya ba dake bane ba Tanada kyan idanu sunanta bazan fadi ba Na baki rayuwata yarinya baki shigo Dake nake kinaji bahillata baki juyo ba Allah nagode ma nima ka bani tawa 'Yar yarinya 'yar yarinya 'yar yarinya Bahillata waya dokeki karda kiyi kuka Karda kiyi kuka Mai garin idanu ce gata 'yar fulani Tanada kyan yabawa kyawu naga sai fulani Balle in tayi murmushi sai inji ta tsunami Kizo muje yarinya zo muje gida Kizo in nuna ki wurin ummi acan gida Mamana zatayi tsaraba kikai gida Ki ajjiye kunyarki fulani kin jiya 'Yar yarinya Ya wani labarin masoyiya mai kunya farar diya Masoyin nata sunyi sabo harma ya kai zinariya Soyayya ruwan zuma Soyayya ta gaskiya Kullun basu rabo da juna har sun dau kama daya Shi so ba ruwa da kai waye kuma bashi tambaya Sa'in daya tashi zaizo aa shi so jiniya Ma'ana shi so baya notice bare kayyi kariya Hakanan Allah yannufa in zaizo koda da safiya Akace shiso gamon jini kamar d ruwa a rariya Kaga ruwa a rariya da dai a zubashi zaya kubce hakane zance na gaskiya Shima so hakan yake kamar an jefa kibbiya Zai samu gurbi ya Dan tsaya Kuma bayya duba kwalliya Shi babu ruwansa inya sauka komai in kayi ka biya muna ta batu na soyayya kar ayi so da karya kai komema zakayo in zakayi kayyi gaskiya Gaskiya dokin karfe karfen ma bakin karfe Indai ka rike ta kayi dace komai ta kaja ka biya ki yadda da ni kinjiya zance nayi na gaskiya zo kiji ke 'yar fulani nadau aniya ta kariya Ke na kira zinariya komai kikaso ki tambaya Yau kin zama sarauniya kin ciri tuta ke nake dubawa babu tankiya Sarauniyaaaaa 'Yar yarinya Kizo muje yarinya zo muje gida Kizo in nuna ki wurin ummi acan gida Mamana zatayi tsaraba kikai gida ki ajjiye kunyarki fulani kin jiya
Similar Songs
More from Nazifi Asnanic
Listen to Nazifi Asnanic Bahillata ft. Aysha Dabo MP3 song. Bahillata ft. Aysha Dabo song from album Bahillata is released in 2022. The duration of song is 00:03:30. The song is sung by Nazifi Asnanic.
Related Tags: Bahillata ft. Aysha Dabo, Bahillata ft. Aysha Dabo song, Bahillata ft. Aysha Dabo MP3 song, Bahillata ft. Aysha Dabo MP3, download Bahillata ft. Aysha Dabo song, Bahillata ft. Aysha Dabo song, Bahillata Bahillata ft. Aysha Dabo song, Bahillata ft. Aysha Dabo song by Nazifi Asnanic, Bahillata ft. Aysha Dabo song download, download Bahillata ft. Aysha Dabo MP3 song
Comments (6)
New Comments(6)
topclassci
Ssdk
Yahayahr0ba
s
musahr96j
b
135344675
jej
137665299
69 music
don't give up for the entertainment