- Genre:Others
- Year of Release:2022
Lyrics
Rayuwa - Dan Musa
...
Rana da zafi inuwa da quna muna tafama kullun bamu gajiya ba...
Maza da mata kowa da kowa kullun muna ta nema bai wuce succeeding.. rayuwa ba koma gari da zafi koda kasamu aiki wasu su fara haushi burinsu akama maka da laifi ban gane rayuwa ba...
bansan yazanayo ba tunda bani da kowa dole ne in nemo wata dama rayuwaaa!!!!!
inbuga nan inbuga chan inbuga gaba da baya ko zana ci inga kaman nasamu nih sai ya kufce kai rayuwa da darasi...
wooh ina murna nasamu dama sai ya kwace abun alajabi ace kamana da shekaru na wai bbu wani abunda dani zanayi nabar ma Allah komi shi zaya zaban Dede nasan da raina inde da lafiya sai nakai...
inda basu buqata inda suka tsaya nan zana fara babu guru babu laya kawai mamace tace Allah bad a sa'a ...
kuma sa'a tabi.......
kowa da baiwar sa da hanyan Neman sa kowa da inda Allah yatsara mai nan zaici abincinsa....×2
kuga yadda nasha fama nasha wuya nasha zufa chan baya wai na gama karatuna..
see lyrics >>Similar Songs
More from Dan Musa
Listen to Dan Musa Rayuwa MP3 song. Rayuwa song from album TURARE (EP) is released in 2022. The duration of song is 00:04:09. The song is sung by Dan Musa.
Related Tags: Rayuwa, Rayuwa song, Rayuwa MP3 song, Rayuwa MP3, download Rayuwa song, Rayuwa song, TURARE (EP) Rayuwa song, Rayuwa song by Dan Musa, Rayuwa song download, download Rayuwa MP3 song
Comments (6)
New Comments(6)
171798956
Danummablctp
thanks for this song
sir khaliphate
masha Allah
Ibrahim 3j6py
Salut à toi
Abubakar Bello Ardo
Rayuwa kenan gimol mai wadi matsin.
153244496
Allah ya biyaka
very impressing song. keep up good work. Allah ya sanya Albarka a Cikin neman mu da arzikinmu