
Mamar Mamar
- Genre:Electronic
- Year of Release:2020
This song is not currently available in your region.
Lyrics
Mamar Mamar - Ado Gwanja
...
ayye lube ahayye lube gumbar dutse,
Naga gidanga ya cike ya batse *sama* Dan wannan kidan na Mai Kaya ne, duk wacca babu seta Koma gefe
sama. ai wannan kidan kidan Mata ne mamar mamar Naga Kuma rawa Kuna wani juyi sama Mata hai wannan kidan kidin Mata ne mamar mamar Dan kuji wannan kidan kidin Mata ne Naga Mata kunyi dumur dumur Kuna wani jumping mamar mamar Sena biyo ku baya zan wani baitin mamar mamar sai ku tayani inji dadin sautin mamar mamar Mata Akira ku ran gida dai dai nee mamar mamar Dan matar wani tafi matar wane mamar mamar Mata kune na bara kune na bana, Kuma kune na shekarar basasa mamar mamar ai kowa ya ganku yasan kune mamar mamar sedai tambyar rashin albarka mamar mamar Madi baya ba riga ba adon hankaka Mata Banda irin zaman gidan gauraka mamar mamar akaina Kam naji Baki karbar suka kunzama allurar ruwa Wanda me rabo Kan dauka mamar mamar, Kai kiyi mamar mamar mamar yarinya mamar mamar kiyi mamar mamar mamar yarinya mamar mamar kunyi dumur dumur dumur matan nan mamar mamar, kunyi dumur dumur dumur matan nan mamar mamar sama, kunyi luwai luwai luwai matan nan mamar mamar eh kunyi sumul sumul sumul matan nan mamar mamar mata ku taka rawa irin ta kwatar kayi, ko inyi adduuar zaman Kan layi ahayye sama sama ahayye sama x2
tuh fa
aha
Mata
Allah ka aika munafikin mu karshen nesa, tafiyar kasa ko da lafiya ko babu, mamar mamar kaishi garin da ko kuyanga babu mamar mamar barshi achan da arziki ko babu mamar mamar Kai, mu munsha tabara munsha Yasin, Kuma munsha rigakafin Allah tsine mamar mamar , Allah barmu muda Mata namu mamar mamar muyi ta kida rawa ta kwatar yanci
Kai sama aha
Kai sama aha
wayaga makatar da Mata na taru
see lyrics >>Similar Songs
More from Ado Gwanja
Listen to Ado Gwanja Mamar Mamar MP3 song. Mamar Mamar song from album Mamar Mamar is released in 2020. The duration of song is 00:04:23. The song is sung by Ado Gwanja.
Related Tags: Mamar Mamar, Mamar Mamar song, Mamar Mamar MP3 song, Mamar Mamar MP3, download Mamar Mamar song, Mamar Mamar song, Mamar Mamar Mamar Mamar song, Mamar Mamar song by Ado Gwanja, Mamar Mamar song download, download Mamar Mamar MP3 song
Comments (30)
New Comments(30)
kabir usuman
❤️❤️❤️❤️❤️
kabir usuman
k show

Mmbangis1
yes it's nice
nyc one dear[0x1f618][0x1f618]
Maryam Hamman Musa
[0x1f628][0x1f628][0x1f628]nice song
Dahmieh8r3p
❤️❤️❤️
lex0107
Am siting in the office, Earpiece, Music banging, Am moving my body to the beat. Everyone wondering what am dancing to. This is a nice song.
Halimatu ismail
[0x1f630][0x1f630][0x1f618][0x1f641]
SAMINU NAZIFAT MUHAMMAD
nyc one dear[0x1f618][0x1f618]
121845562
kida maza dai......wwaka dadi
Zainabtahirismail
❤️❤️❤️❤️❤️
amina uba
[0x1f628][0x1f60e][0x1f63b][0x1f600][0x1f630][0x1f636][0x1f60b][0x1f621][0x1f627][0x1f619][0x1f607][0x1f641]
zainobe
i love dis music[0x1f641]
kihutayanmata