- Genre:Others
- Year of Release:2019
Lyrics
Kece - Hamisu Breaker
...
Aa duniya kekika zam farincikina idan bake wa zani baiwa kauna farincikina kin zama jinin jikina
idan kaso kauna bata kaini rana kinzama jigo hasken idaniyata inna rasaki wazata bani gata
ni ke nakewa kallansarauniya ta a gurbin zuciya bani ajiye wata ki dawo inda nake dan mu zanta mai sona mai kyan halin nagarta
baiwar Allah kece cikan muradi wanda ke sonki na soshi da zumudi
ki mini uziri kar kice nayi kaudi akanki ko mai nayi so ya ingizani idan na zauna ni ke nake tunani ko cikin bazara damuna da rani wayyo Allah dama zakiyi tunani kamar yadda nake miki sai ki soni idan na kalleki kina rikirkitani azuciyata ina sanki ba ma auni
bani dama ya masiyiyata
mai rabon yaga badi zai gani gwanata cikin masoyanki ayanzu nayi rata
tunda ni zan iya baki rayuwata
taho gareni zana rekeki ba mugunta
niko nace kece masoyiyata
see lyrics >>Similar Songs
More from Hamisu Breaker
Listen to Hamisu Breaker Kece MP3 song. Kece song from album Kece is released in 2019. The duration of song is 00:03:27. The song is sung by Hamisu Breaker.
Related Tags: Kece, Kece song, Kece MP3 song, Kece MP3, download Kece song, Kece song, Kece Kece song, Kece song by Hamisu Breaker, Kece song download, download Kece MP3 song