Yaushe Gamanmu Nidake
- Genre:Others
- Year of Release:2023
Lyrics
Yaushe Gamanmu Nidake - Abba Jinjina
...
yaushe gaman mu nidake ne Fatima
yaushe gaman mu nidake ne Fatima
in har akwai abunda Allah yafiso muso wallahi son su Fatima ne
in har akwai abunda Allah yafiso muso wallahi son su Fatima ne
in har kanada ciwon ba hankali wasu nasu son su Fatima ne
Dana sani sunan sa keya nafada watarana Dole za'a gane mai ne gyada
Allah kaban abunda baka baiwa sha'iri infito in sake taje kai
badan haliba Dan Isar Ahmadu yarwa ban sakon gida inkaishi layi
Allah kaduba arzikin Nana kabani so mai sa rijalu kasda kai
kaimun ado dasonta shine burina kullun yabon batula shine aikina
see lyrics >>Similar Songs
More from Abba Jinjina
Listen to Abba Jinjina Yaushe Gamanmu Nidake MP3 song. Yaushe Gamanmu Nidake song from album Almajiri is released in 2023. The duration of song is 00:09:14. The song is sung by Abba Jinjina.
Related Tags: Yaushe Gamanmu Nidake, Yaushe Gamanmu Nidake song, Yaushe Gamanmu Nidake MP3 song, Yaushe Gamanmu Nidake MP3, download Yaushe Gamanmu Nidake song, Yaushe Gamanmu Nidake song, Almajiri Yaushe Gamanmu Nidake song, Yaushe Gamanmu Nidake song by Abba Jinjina, Yaushe Gamanmu Nidake song download, download Yaushe Gamanmu Nidake MP3 song
Comments (2)
New Comments(2)
Must33y
Ibrahim kkl
Ina yinka wllh allah yakara basira da baiwa abba Jinjina
Mashaa Allah Yanzu mun samu lyrics[0x1f641]