Kina Qalbina ft. Shamsiya sadi Lyrics
- Genre:Others
- Year of Release:2024
Lyrics
Kina Qalbina ft. Shamsiya sadi - Ahmad A Barious
...
uhhmm uhhmm uhhmm
Heee Aso mu munci gaba magauta Koh su jiyo baya masoyi muyi walale walale mudan taka Domin ba'a bunda Ke damunaaaa uhhmm
Domin ba'a bunda Ke damunaaaa
Aso mu munci gaba magauta Koh su jiyo baya masoyiya muyi walale walale mudan taka Domin ba'a bunda Ke damunaaa
Nima ba'a bunda Ke damunaaaa uhhmm
ehhhh muhimmanci naki Zan fada komaina yazama nakine
Duk wahalu Dan Ke nakeyi Ai kinga Duk girmanki ne
Fadi Na tashi naje na nema dukkan farautar nakine
Dan Neman faranta Rayi nake DA yayanki ne
Shinkafa wake ki hadamana Shayi Har Madara
Dafamana Dan wake girkinki nake yauyan fatara
Kina qalbinaaaaaaaaaaa
Uhhmm kina qalbinaaaaaaaaaaa
Ehhhh rashinka Zaya zubar da ruwa Na idona
Kusheka in anai Kamar ana marina
Idan Na rasaka Kawai Zan kashe kainaaa
aurenka shine dukka cikon burina
Dan Albarkacin Muhammadu manzo mai dararin baiwa
Wanda mukayi koyi da fadinsa Sallah muke tsaiwa Kaine mijinaaaaaaaa
in shaa Allah Kaine mijinaaaaaaaa
ehhhh Saar sanunki da naiyo Ni nazama Dan baiwa
murna ne da farinciki suka Sani nake qawa
in Anka tabaki dolene damara nai daurawa
Dukkannin aikinki zanmiki qirani kawai Bawa
shine sunana akushinki nayo gonana
kece Abar Sona agareni Hada har ma Rana kina qalbinaaaaaaaaaaa
hoooo kina qalbinaaaaaaaaaaa
kasamu guri azuciya guri Na kwanciya ka shimfida
Ni bani kunyar nuna kaine qalbina kowaye Zan fada
Kaine zanwa ado Na tafo kwalliya Ko Na rangwada
akanka Ni zanringa naci saide nayo hali guda
taka muy rawa masoyi muyi alalo alalo Yan mata su gani kazammus kwalele kana qalbinaaaaaaaaaaa
uhhmm uhhmm
uhhmm uhhmm uhhmm uhhmm