![Matsala ft. B.O.C Madaki](https://source.boomplaymusic.com/group10/M00/07/28/69c6667c59e64a8e8a9798d698ee4cef_464_464.jpg)
Matsala ft. B.O.C Madaki Lyrics
- Genre:Others
- Year of Release:2023
Lyrics
Yo ab you're next
Okay, okay
Okay- sai ka shigo daga baya?
Yeah hake za'ayi
Na gane
Yanzun nan babe ta fola min
(Ba matsala bane)
Dan yaron is simple
(Ba mai matsala bane)
Shigowa na garin ku
(Ba matsala bane)
Amma in na shigo!
(Akwai matsala)
Simple, simple, yaron baida (matsala)
I'm wealthy and healthy, ni baruwana da (matsala)
In baka son ab toh kunnen ka da (Matsala)
Dan baba inna shigo (akwai matsala)
Gaban su faduwa yake the moment ab gets up
Na ma sa jikin su na rawa coz they need to step up
3D, kallo na akeyi kaman TV
Ai sai dai flash dan wakoki na sunfi karfin CD
The crowd needs me, both the rich and the needy
Ni bayarwa nake a ko yaushe coz I'm not greedy
Power nake da kaman caterpillar, an kusan sauke mu a villa
Indai ab ne kasan its a killer, zuwa na tabbas nasu ko wata kila
Su baba zasuyi trending dole ko baby hyping
The only thing that could come between me and rap is a hyphen
Karfi yana baka you don't have to look muscular
Ab's the kinda guy every chick must kula
Doesn't involve money you're speaking vernacular
If I don't get paid fast toh sai a hankula
Its okay ka kiran lukuti yanzu dai ba tsala bane
Abin da zai sa inga doctor ba karamin matsala bane
Ka hana kanka dan ka bayar, ba matsala bane
But mai kazan da yaci kai ba karamin gara bane
Yanzun nan inyi harbi
(Ba matsala bane)
Dan yaron is simple
(Ba mai matsala bane)
In ci abincin gidan ku
(Ba matsala bane)
Amma in kukayi tuwo!
(Akwai matsala)
Simple, simple, yaron baida (matsala)
I'm wealthy and healthy, ni baruwana da (matsala)
In baka son boc toh kunnen ka da (Matsala)
Dan shima in ya shigo (akwai matsala)
Makaniki ya ki ji ya saci mota
A bariki jarumi ya mari soja
Litmus paper cikin acid dole ya canza kala
Ka san surutai da chara dole ka san zakara
Mune zakaru, ka bi mu ka ganu
In ka ba amina kudi ka bar aminu da baru
Zai yi fiffike ya fire wataran ka ji mu ka dadu
In har ya dawo ba matsala bane
In har ya tara abinci kuwa ba na bara bane
Ai sammarwa ba sadaka bane
Ba nasara bane idan suka sha mu da rinto
Barcelona'n yanzu ai sun daina kamu da pinto
Though dai babu mai iko
We're all overcomers amma namu da digo
Full stop
Got them in a state of comma, had to make these fools stop
The game Is no more about who's hot or who's not
It's all about those who make the fake news hot
Great news, clap
Take view, grab?
Snakes use grass
So light up the bush and see who Is ready to rattle
We fight only who's push is too heavy for battle
Yanzun nan babe ta fola min
(Ba matsala bane)
Dan yaron is simple
(Ba mai matsala bane)
Shigowa na garin ku
(Ba matsala bane)
Amma in
First thing daddy taught me is to never come last
And never take crack, my brain is fragile like glass
Boc and dj ab, you know how the thing be
Music is working out for me ko da na aje tumbi
Da an sani wajen sai pashe (grenade)
So kan ma su zo wajen ya kone (fire brigade)
Ga stage and grike, ga speaku an jubge
I'm naughty so ko ta in a na juwya ma zan burge
Mazan yau kuma mazan jiya
Work all day ban gajiya
Nobody's fucking with ab tsoro na sure kaman mai kaciya
Aha, I don catch ya
Talk shit about me kasha itaciya
On love to my fans in kd city daga zaria har kachiya