![An Cuce Ni ft. Namenj](https://source.boomplaymusic.com/group10/M00/07/28/69c6667c59e64a8e8a9798d698ee4cef_464_464.jpg)
An Cuce Ni ft. Namenj Lyrics
- Genre:Others
- Year of Release:2023
Lyrics
An cuce ni
An kware ni
An cuce ni
Na san an zalince ni
Gashi babu yanda za'ayi dani
Sai an yi da ni, sai da ni
An cuce ni
Eh, an kware ni
Na fada, an cuce ni
An kware ni
Nayi nayi na gaji amma naki na huta
Wanda aka cuta yayi shiru, shi aka cuta
Ni na san ba'a sona da alkhairi
Ba'a tura ni wajen walwala sai dai wajen sharri
Na san oga, oga ya san da ni
Na san oga, amma ba amfani
Na san oga, oga ya san da ni
Sai da dan gari, in har za'a ci gari, namenj
An cuce ni
An kware ni
An cuce ni
Na san an zalince ni
Wai in bi rayuwa a hankali
Wai in cigaba da tawakkali
Wai in bi rayuwa a hankali
Kaji maganan rashin hankali
An cuce ni (an cuce ni)
An kware ni (an kware ni)
An cuce ni
Na san an zanlince ni
Gashi babu yanda za'ayi dani
Sai an yi da ni, sai da ni
You came for me (so so true)
I came for you (and its also true)
Shey you go follow me go where i wan go to
Mai gaskiya bai tsoron kotu
Give me my pay make i go my way
Why you dey delay, no dey use me play
If you nogo show me way, no dey block my way
Shey you wan see crazy, crazy
In aka cuce ni sai na dau pansa
Wanda baya so na nima ban son sa
Head smokin kaman salansa
Mutum ya min in sa aci uban**
Na san oga, oga ya san da ni
Na san oga, amma ba amfani
huh, dj ab ne
An cuce ni
An kware ni
An cuce ni
Na san an zanlince ni
Wai in bi rayuwa a hankali
Wai in cigaba da tawakkali
Wai in bi rayuwa a hankali
Kaji maganan rashin hankali
An cuce ni (an cuce ni)
An kware ni (an kware ni)
An cuce ni
Na san an zanlince ni
Gashi babu yanda za'ayi dani
Sai an yi da ni, (se anyi da mu)
Sai da ni
An cuce ni
Eh, an kware ni
Na fada, an cuce ni
An kware ni
Wai in bi rayuwa a hankali
Wai in cigaba da tawakkali
Wai in bi rayuwa a hankali
Kaji maganan rashin hankali